Makarantar Rigakafi tana ƙoƙarin ganin ta tallafa maka sosai ta cigaba da ƙara darussan bidiyo. Cigaba da kallo da koyon sababbin ƙwarewa.