Habaka iliminku akan kayan samar da sanyi na allurar rigakafi ta kallon bidiyoyi masu ilimantarwa lokacin da kuke so kuma a kyauta.
Kirkiri asusun Immunization Academy don duba wa da kuma shiga cikin wannan jerin.
Cikakkun kwasa-kwasan kan intanet, bisa tsarinka, akan darussan rigakafi.
Ka koya a ko'ina da kuma duk lokacin da ya fi maka - kuma ka sami shaida daga Makarantar Rigakafi.
Kara SaniTura sakon waya “join” ta hanyar WhatsApp zuwa +255 765 578 712 don a kara ka a jerin masu karbar sako na IA Watch da kuma samun sako a kan lokaci
shiga yanzu