Yadda ake dabbaka tsarin amfani da kwalbar allura da ake amfani da ita har tsawon lokaci
Kayan samar da sanyi
Kulawa da yanayi cibiyoyin kiwo lafiya
Abubuwan amfani
Wasu alluran rigakafi ba sa son kankara. Da zarar sun daskare, to kada a yi amfani da su. An yi sa'a, akwai yadda za a gane idan allurar rigakafi da ba ta son kankara ta lalace sakamakon yanayi na kasa da 00C: Gwajin Girgizawa.