Amfani da bayanan yanayi don warware matsaloli na na'urar kayan sanyi
Kayan samar da sanyi
Kayan aiki don lura da bayanai na na'urar kayan sanyi
Tsara Aiki
Yadda za a samar da inventory
Kayan samar da sanyi
Kulawa da yanayin zafi kan na'urar alamar-firiji
Abubuwan amfani
Wasu alluran rigakafi ba sa son kankara. Da zarar sun daskare, to kada a yi amfani da su. An yi sa'a, akwai yadda za a gane idan allurar rigakafi da ba ta son kankara ta lalace sakamakon yanayi na kasa da 00C: Gwajin Girgizawa.