Yadda ake dabbaka tsarin amfani da kwalbar allura da ake amfani da ita har tsawon lokaci
Gudanar da kayan aiki
Menene kayan samar da sanyi na allurar rigakafi?
Abubuwan amfani
Wasu alluran rigakafi ba sa son kankara. Da zarar sun daskare, to kada a yi amfani da su. An yi sa'a, akwai yadda za a gane idan allurar rigakafi da ba ta son kankara ta lalace sakamakon yanayi na kasa da 00C: Gwajin Girgizawa.