Yadda za a fayyace cancantar jaririn don rigakafi
Yadda za a daidaita yara don allurar rigakafi
Yadda ake gwajin girgizawa
Yadda ake bayar da ruwan allurar rigakafi ta baki
Yadda ake yin allurar cikin fata
Rigakafi tsari ne na yau da kullum ga ma'aikatan kiwon lafiya, amma ga yara da masu renon su, zai iya zama abin fargaba. Ta hanyar bin wasu 'yan matakai, za ka iya juya allurar cikin tsoka zuwa wani al'amari mai aminci da cigaba.