Yadda za a fayyace dalilan da ba za a iya yin allurar rigakafi ba
Gudanar da kayan aiki
Amfani da Firji Masu Budewa ta Sama kuma masu kwando
Isar da allurar rigakafi
Yadda ake yin allurar cikin tsoka
Abubuwan amfani
Wasu alluran rigakafi ba sa son kankara. Da zarar sun daskare, to kada a yi amfani da su. An yi sa'a, akwai yadda za a gane idan allurar rigakafi da ba ta son kankara ta lalace sakamakon yanayi na kasa da 00C: Gwajin Girgizawa.