Abin da za a yi lokacin da firjin allurar rigakafi ya lalace
 
Bidiyo Masu Dangataka
  Kayan samar da sanyi

  Yadda za a samar da inventory

  Kayan samar da sanyi

  Ajiye kayayyakin bangarorin gyara

  Kayan samar da sanyi

  Menene na'urar samar da sanyi?

  Kayan samar da sanyi

  Kukawa da firijin aiki da kananzir

  Kayan samar da sanyi

  Tabbatar ko na'urar kayan sanyi tana bukatar garambawul ko gyara

Abubuwan amfani

Wasu lokutan, duk da irin kokarinka, firjin allurar rigakafi kan lalace, inda alluran rigakafi kan fada cikin hatsari. Idan haka ta faru, za ka so sanin matakan da za ka dauka.