Amfani da Firji Masu Budewa ta Sama kuma masu kwando
Kayan samar da sanyi
Abin da za a yi lokacin da firjin allurar rigakafi ya lalace
Kayan samar da sanyi
Abin da ya wajaba ma'aikatan lafiya su yi don kula da kayan samar da sanyi
Kayan samar da sanyi
Yadda ake duba vaccine vial monitor (VVM)
Kayan samar da sanyi
Kulawa da firji masu aiki da gas
Abubuwan amfani
Idan cibiyar kiwon lafiyar da ka ke aiki tana amfani da firji mai aiki da kananzir, yana muhimmanci ka san yadda zai kasance da mai tare da kulawa da shi don ya yi aiki mai inganci. Idan firjin ba ya aiki sosai, alluran rigakafi suna cikin hatsari.