Using a Safety Box
Yadda ake gwajin girgizawa
Yadda ake yin allurar cikin fata
Yadda ake duba vaccine vial monitor (VVM)
Bada allurar cikin tsoka
Daya daga hanyoyin da za a kare yara daga cututtukan da ake iya karewa da allurar rigakafi ita ce a tabbata cewa ita kanta allurar ba ta da matsala. A wannan bidiyo, koyi yadda ake yin allura marar matsala da sirinji mai kulle kansa ko na AD.