Yadda ake kidayar kaya
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Bibiya

    Wadanne bayanan kaya za ka lura da su?

    Bibiya

    Kulawa da alurar riga kafi da karkarin allura mai lafiya

    Bibiya

    Cike bocar mika bukata da bayarwa

    Bibiya

    Yadda za a cike rahoton wata-wata

    Bibiya

    Yadda ake cike takaitaccen rahoton wata-wata

Abubuwan amfani

Kidayar kaya kan ba ka damar tabbatar da cewa bayanan adadin kaya da ka ajiye daidai suke - sannan da yin duk wani gyara a bayananka. Koyi abin da za a yi duk lokacin da yawan alluran rigakafi da ke rubuce a bayanan kayanka bai yi daidai da yawan alluran rigakafi da ke ma'ajiyar kayanka ba.