Sake maimaita allurar tare da sirinjin RUP
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Yana da muhimmanci a san yadda za a sake hada alluran rigakafi cikin aminci kuma daidai. Sirinjin RUP su ne zababun shawarar wannan aiki, domin akan amfani da su sau daya.