Amfani da Firji Masu Budewa ta Sama kuma masu kwando
Gudanar da kayan aiki
Menene kayan samar da sanyi na allurar rigakafi?
Kayan samar da sanyi
Wane yanayi ya kamata alluran rigakafi su kasance?
Gudanar da kayan aiki
Shirya alluran rigakafi a cikin kowane irin firji
Abubuwan amfani
Duk irin nau'in firjin da ke cibiyar kiwon lafiyarku, yana da muhimmanci a san yadda ake shirya alluran rigakafi, ruwan hadinsu, da kuma jakunkunan ruwa don ajiye su a yanayin da ya dace.