Abin da ya wajaba ma'aikatan lafiya su yi don kula da kayan samar da sanyi
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Kayan samar da sanyi

    Menene na'urar samar da sanyi?

    Kayan samar da sanyi

    Kulawa da tsarin hasken rana

    Kayan samar da sanyi

    Yadda ake duba vaccine vial monitor (VVM)

    Kayan samar da sanyi

    Kulawa da firji masu aiki da gas

    Kayan samar da sanyi

    Kukawa da firijin aiki da kananzir

Abubuwan amfani

An kawo kayan allurar rigakafi mai dauke da wa'adin kaya na wata daya daga ma'ajiyar allurar rigakafi ta lardi zuwa cibiyar kiwon lafiyarku. To yanzu ya rage gare ka ka tabbatar cewa an ajiye alluran rigakafin a yanayin da ya dace har zuwa wurin da za a aiwatar da su.