Vaccine Safety
curated by
Alice Bumgarner (IA Admin), cikin United States
Yadda ake yin Allura da Sirinji na AD
Yadda za a fayyace cancantar jaririn don rigakafi
Yadda za a fayyace dalilan da ba za a iya yin allurar rigakafi ba
Kaddara cewa wata uwa ta kawo yaro zuwa cibiyar kiwon lafiya da ka ke aiki. An yi wa yaron allurar rigakafi kwana daya da ya wuce kuma yanzu yana fama da kumburi a wurin da aka yi allurar. Da zarar ka duba yaron, yana da muhimmanci ka kawo rahoton al'amarin.