Yadda za a fayyace cancantar jaririn don rigakafi
 
Video Zinazofanana
Rasilimali

Yayin da mai reno ta kawo jariri asibiti, akwai bukatar ku tabbatar da wadanne alluran rigakafi ake bukata a wannan rana.