Bada ruwan maganin rigakafi ta baki
 
Video Zinazofanana
Rasilimali

OPV da allurar rigakafi ta rotavirus alluran rigakafi ne da dole sai ta baki ake bayar da su. Wannan bidiyo za ta game matakan bai-daya na bayar da wannan nau'i na allurar rigakafi.