Yadda ake kirkirar tsare-tsaren aikin rigakafi na asibitida kuma na unguwanni
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Idan kuna aiki a cikin asibiti, aikin ku shine bada allurar rigakafi ga mutanen da a ke so yi wa rigakafi. Kirkirar tsarin aiki zai taimaka maka ka yanke shawara sau nawa da kuma inda za'a yi aikin rigakafi ga al'ummomin.