Yadda ake duba vaccine vial monitor (VVM)
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Isar da allurar rigakafi

    Yadda ake yin allurar cikin tsoka

    Isar da allurar rigakafi

    Yadda za a fayyace cancantar jaririn don rigakafi

    Kayan samar da sanyi

    Kayan aiki don lura da bayanai na na'urar kayan sanyi

    Kayan samar da sanyi

    Tabbatar ko na'urar kayan sanyi tana bukatar garambawul ko gyara

    Gudanar da kayan aiki

    Using Front-Opening Refrigerators

Abubuwan amfani

VVMs suna baiwa ma'aikatan lafiya hanya mai sauki da sauri don fayyace ko an bar allurar rigakafi cikin matsanancin zafi - kuma da alamar ta lalace - inda za a jefar da ita.