Yadda za a zana tare da karanta jadawalin lurada aikin rigakafi
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Bibiya

    Yadda ake ganowa tare da fifita matsalolin isar da aikin rigakafi

    Bibiya

    Amfani da bayanai don daukar mataki na bunkasa aiwatarwan aikin ku

    Bibiya

    Yadda za ka yi taswirar yankin aikinka

    Bibiya

    Yadda Ake Bibiyar Wadanda basu dawo ba

    Bibiya

    Yadda ake cike takardar tally

Abubuwan amfani

Koyi yadda jadawalin lura da aikin rigakafi ke bi sawun aiwatar da cibiyoyin lafiya da taimakon ma'aikata su ga ko suna kan hanya samun kai ga manufan rigakafi.