Dauki mataki akan kin rigakafin da yake yaduwa
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

A wajen da kin allurar ya yadu da yawa ko yake karuwa, akwai bukatar daukar kakkarfan matakai, na gaggawa. Za mu duba yadda za a dauki mataki yayin da mutane su ke kin yin allurar rigakafi: yadda za a binciki dalilan kin, a hada kai da bangarorin al‘umma don taimakawa, sannan a sadar da bayanan gaskiya na rigakafin.