Yadda za a cike rahoton wata-wata
 
Bidiyo Masu Dangataka
  Bibiya

  Kammala rahoton rigakafi na wata-wata

  Bibiya

  Wadanne bayanan kaya za ka lura da su?

  Bibiya

  Yadda ake cike takaitaccen rahoton wata-wata

  Bibiya

  Amfani da bayanai don gano matsaloli na gama'gari tare da gudanarwar kaya

  Bibiya

  Yadda ake kidayar kaya

Abubuwan amfani

Idan ka taba fuskantar karewar kayan aiki, ka san yadda ake ji idan babu alluran rigakafi yayin da ka ke bukatarsu. Hanya daya da wurin aikinka zai iya kaucewa karewar kayan aiki shine ta ajiye rahoton kayan aiki na wata-wata daidaitacce.