Yadda ake gabatar da household survey
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Bibiya

    Gano hanyoyin magance abubuwan da ke kangr samun dama

    Bibiya

    Yadda za a nutsa cikin dalilan faruwa na matsalolin isarwa

    Bibiya

    Yadda ake ganowa tare da fifita matsalolin isar da aikin rigakafi

    Sadarwa

    Hanyoyin da abokan hadin gwiwa na al'umma za su iya taimakonka

    Kayan samar da sanyi

    Menene manunin aiki?

Abubuwan amfani

Shin akwai al'ummu a yankinka da ke da karancin yin allurar rigakafi ko yawan wadanda suka daina? Ko ka san dalili? Don ganowa tare da fahimtar al'amuran da ke jawo wadannan matsaloli, akwai bukatar ka yi magana da mutane a cikin al'ummar. Za ka iya saduwa da shugabanni da kungiyoyin al'umma, amma daya daga cikin mafi ingancin hanyoyi na sanin al'amuran rigakafi ita ce kai tsaye daga su masu renon.