Yadda za a fayyace sabani
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Da yawan ma'aikatan kiwon lafiya ba sa son yin allurar rigakafi ga jaririn da ba shi da lafiya. Sai dai jinkirta rigakafin kan sanya su a hatsarin kamuwa da cututtukan da ake iya karesu da allurar rigakafi bayan kuwa za a iya basu kariya ba tare da matsala ba. In banda wasu 'yan kadan, za a yi wa jariri allurar rigakafi duk lokacin da zai yiwu.