Packing and Using a Vaccine Carrier
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Kayan samar da sanyi

    Preparing Water Packs

    Kayan samar da sanyi

    Packing and Using a Cold Box

    Kayan samar da sanyi

    Yadda za a zabi samfurin akwatin sanyi ko mazubin allurar rigakafi da ya dace

Abubuwan amfani

Masu ɗaukar maganin alurar rigakafi ƙanana ne kuma masu sauƙin ɗauka fiye da akwatunan sanyi, saboda haka ana amfani da su ne a lokuta da dama na usamman. yana da muhimmanci a san yadda ake ɗaukar jigilar maganin, amfani da ita yayin zaman rigakafin, da kiyaye shi cikin kyakkyawan aiki.