Yadda za a zabi samfurin akwatin sanyi ko mazubin allurar rigakafi da ya dace
 
Bidiyo Masu Dangataka
  Kayan samar da sanyi

  Hada mazubin allurar rigakafi

  Kayan samar da sanyi

  Shirya fakitocin ruwa

  Kayan samar da sanyi

  Hada kaya tare da amfani da akwatin sanyi

Abubuwan amfani

Watakila kana dogara ne kan akwatunan sanyi da mazuban allurar rigakafi kusan kowace rana - kodai kana jigilar alluran rigakafi ko kuma kana ajiye su na wucin-gadi.