Gano hanyoyin magance abubuwan da ke kange yin amfani
 
Bidiyo Masu Dangataka
  Bibiya

  Yadda za ka yi taswirar yankin aikinka

  Bibiya

  Yadda ake ganowa tare da fifita matsalolin isar da aikin rigakafi

  Bibiya

  Kayan aiki don lura da bayanan isar da allurar rigakafi

  Sadarwa

  Yadda ake gabatar da household survey

  Tsara Aiki

  Sanya magance matsala cikin tsarin aiki na cibiyar kiwon lafiya

Abubuwan amfani

Shin asibitinku yana fuskantar matsalar amfani? A wannan bidiyo, za mu duba wasu daga dalilan da aka fi sani na adadin tsanantar daina yi - da kuma hanyoyin warwae su.