Yadda ake fayyace bayanan lamba mai rabawa
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Bibiya

    Yaya lafiyar kulawar ku?

    Bibiya

    Wadanne bayanai za ka duba don inganci?

    Bibiya

    Yadda ake tantance ingancin bayanan aikin rigakafi.

    Bibiya

    Duba ingancin rahotannin rigakafi na wata-wata

Abubuwan amfani

Me ye abin yi idan ka yi zargin cewa ba ka da cikakkun bayanan lamba mai rabawa, ko kuma bayanan al'ummar da ka ke aiki a kanta? Koyi yadda ake amfani da manunan aiki don taimaka maka ka maida hankali kan halayya da harkokin aikin rigakafi mai nasara - sannan su taimaka maka ka yi aiki a zagayen bayanai na mutanen da ake son yi wa rigakafi wanda yake madaidaici.