Cike bocar mika bukata da bayarwa
 
Bidiyo Masu Dangataka
  Bibiya

  Amfani da bayanai don gano matsaloli na gama'gari tare da gudanarwar kaya

  Bibiya

  Wadanne bayanan kaya za ka lura da su?

  Bibiya

  Completing a Stock Card and Summary Stock Card

  Bibiya

  Yadda ake lissafa adadin wastagena allurar rigakafi

  Bibiya

  Yadda ake cike takaitaccen rahoton wata-wata

Abubuwan amfani

Bococin mika bukata da bayarwa suna tafiya tare da kayayyakin allurar rigakafi ko na allura marar illa don tabbatar da cewa akwai ajiyayyun bayani na shiga da fitarsu. Idan kun nemi ko tura kayayyaki, dole ne ku san yadda za ku cike boca. Idan kun sami kayayyaki, dole ne ku san yadda za ku yi bita da amincewa da boca. Koyi yadda da wannan bidiyo!