Yadda za a lissafa adadin wadanda aka yiwa rigakafi da wadanda suka daina yin rigakafi
Bidiyo Masu Dangataka
Tsara Aiki
Yadda za a nutsa cikin dalilan faruwa na matsalolin isarwa
Bibiya
Yadda ake cike takardar tally
Bibiya
Yadda ake Cike Rijistar Rigakafi ko ta Awon-ciki
Bibiya
Yadda ake cike katin rigakafi
Tsara Aiki
Menene manunin aiki?
Abubuwan amfani
Adadin yi yana nuna kashi na al'ummar da aka yi masu rigakafi da maganin allurar rigakafi. Adadin daina yi yana nuna kashi na jariran da suka karbi maganin rigakafi amma ba su gama shi ba a jere. Gano yadda ake lissafa su duka.