Abin da za a fada wa masu reno lokacin allurar rigakafi
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Sadarwa

    How to Talk About Potential Adverse Events

    Isar da allurar rigakafi

    Bada allurar cikin tsoka

    Isar da allurar rigakafi

    Yadda ake yin allurar cikin tsoka

    Isar da allurar rigakafi

    Yadda ake yin allurar cikin fata

    Isar da allurar rigakafi

    Which PPE Should You Use During Immunization Sessions?

Abubuwan amfani

Yadda ka ke mu'amala da masu reno da kuma yaransu kan shafi yadda suke ji game da rigakafi. A wannan bidiyo, za mu kalli abin da ke sa wa a sami sadarwa mai kyau lokacin rigakafi, yayin da ka: