Amfani da bayanai don gano matsaloli na gama'gari tare da gudanarwar kaya
Bibiya
Yadda ake kidayar kaya
Abubuwan amfani
Idan ka taba fuskantar karewar kayan aiki, ka san yadda ake ji idan babu alluran rigakafi yayin da ka ke bukatarsu. Hanya daya da wurin aikinka zai iya kaucewa karewar kayan aiki shine ta ajiye rahoton kayan aiki na wata-wata daidaitacce.