Yadda ake Cike Rijistar Rigakafi ko ta Awon-ciki
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Tsara Aiki

    Menene manunin aiki?

    Bibiya

    Yadda Ake Bibiyar Wadanda basu dawo ba

    Tsara Aiki

    Gano hanyoyin magance abubuwan da ke kangr samun dama

    Tsara Aiki

    Yadda za ka yi taswirar yankin aikinka

    Bibiya

    Yadda ake cike takardar tally

Abubuwan amfani

Rijistocin rigakafi za su taimaka a tabbatar da ko an yi duk alluran rigakafin da suka dace ga kowane mutum a al'ummar da ka ke son yi wa rigakafi. Gano yadda za a yi rikodin rigakafi.