Amfani da bayanai don daukar mataki na bunkasa aiwatarwan aikin ku
Bibiya
Yadda ake cike takaitaccen rahoton wata-wata
Bibiya
Yadda ake cike katin rigakafi
Abubuwan amfani
Wanda suka saba mutane ne wadanda suka wuce lokacin bada maganin rigakafi. Wannan bidiyon zai taimaka muku bibiyi wadanda suka saba da ke yankin aikinka sannan a kai garesu da kashin magungunan allurar rigakafin da suke bukata.