Yadda ake karanta na'urar lura da yanayin sanyi ta LogTag
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Kayan samar da sanyi

    Kulawa da yanayin zafi kan na'urar alamar-firiji

    Kayan samar da sanyi

    Yadda za a duba yanayin sanyin firji

    Kayan samar da sanyi

    Yadda za a samar da inventory

    Kayan samar da sanyi

    Yadda ake gwajin girgizawa

    Kayan samar da sanyi

    Yadda ake duba vaccine vial monitor (VVM)

Abubuwan amfani

Duk lokacin da za'ayi jigilar rigakafi ko adana shi a wuraren kiwon lafiya, dole ne a kiyaye shi a madaidaicin yanayi. Hanya kadai da za a san cewa an ajiye allurar rigakafi a yanayin da ya dace shine a duba tare da daukar yanayin firji sau biyu kowace rana.