Menene na'urar samar da sanyi?
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Gudanar da kayan aiki

    Amfani da Firji Masu Budewa ta Sama kuma masu kwando

    Kayan samar da sanyi

    Kulawa da tsarin hasken rana

    Kayan samar da sanyi

    Yadda ake duba vaccine vial monitor (VVM)

    Kayan samar da sanyi

    Kukawa da firijin aiki da kananzir

    Kayan samar da sanyi

    Kulawa da firji masu aiki da gas

Abubuwan amfani

Yayin da ka dauki kwalbar allurar rigakafi daga cikin mazubin allurar rigakafi, mai yiwuwa ne ta yi tafiyar dubban mila-milai a cikin watanni masu yawa har ta iso wannan wuri. Akan hanya, an ajiye tare da yin sufurin allurar rigakafin a cikin nau'in na'urori daban daban don ta kasance cikin aminci da inganci.