Menene manunin aiki?
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Bibiya

    Yadda za ka kirkiri taswira ta lardin ku

    Bibiya

    Amfani da bayanai don daukar mataki na bunkasa aiwatarwan aikin ku

    Bibiya

    Yadda za ka yi taswirar yankin aikinka

    Bibiya

    Yadda za a lissafa adadin wadanda aka yiwa rigakafi da wadanda suka daina yin rigakafi

    Kayan samar da sanyi

    Yadda ake duba vaccine vial monitor (VVM)

Abubuwan amfani

Manunin aiki wani ma'auni ne na abubuwan da ke gudana wadanda suka zama dole don tabbatar da duk jarirai da mata masu juna-biyu a yankin da ka ke aiki, an yi musu rigakafin kariya daga cuta da ake iya karewa da allurar rigakafi. Koyi yadda za a saita mai nuna tsari, saka idanu akan shi, da kuma daukar mataki don inganta tallafin rigakafi.