Yadda ake amfani da jerin sunaye
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Surveillance

    Conducting an AEFI Investigation

    Surveillance

    Yadda ake rahoton AEFIs

    Surveillance

    Support and Respond to an AEFI Causality Assessment

    Surveillance

    Organizing AEFI Data as a Line List

    Sadarwa

    How to Talk About Potential Adverse Events

Abubuwan amfani

Kaddara an sami barkewar annobar kyanda a cikin al'ummar da ka ke aiki. Don bayar da jagora kan martanin gaggawa ga annobar, za ka bukaci bibiyar duk al'amuran a daidaikunsu a cikin jerin sunaye.