Kulawa da alurar riga kafi da karkarin allura mai lafiya
Bibiya
Completing a Stock Card and Summary Stock Card
Bibiya
Wadanne bayanan kaya za ka lura da su?
Abubuwan amfani
Idan ka taba fuskantar karewar kayan aiki, ka san yadda ake ji idan babu alluran rigakafi yayin da ka ke bukatarsu. Hanya daya da wurin aikinka zai iya kaucewa karewar kayan aiki shine ta ajiye rahoton kayan aiki na wata-wata daidaitacce.