Yadda ake gudanar da tattaunawa da al'umma
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Yayin da yake da amfani a gana da shugabannin al'umma da 'yan aikin sa-kai, haka kuma yana da muhimmanci a rika ganawa da al'umma baki daya akai akai.