Yadda ake gabatar da household survey
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Tsara Aiki

    Yadda za ka yi taswirar yankin aikinka

    Tsara Aiki

    Gano hanyoyin magance abubuwan da ke kange yin amfani

    Sadarwa

    Tapping Community Members as Immunization Educators

    Sadarwa

    Developing a Communications Plan

    Sadarwa

    Can You Improve Coverage Rates Through Better Communication?

Abubuwan amfani

Shin akwai al'ummu a yankinka da ke da karancin yin allurar rigakafi ko yawan wadanda suka daina? Ko ka san dalili? Don ganowa tare da fahimtar al'amuran da ke jawo wadannan matsaloli, akwai bukatar ka yi magana da mutane a cikin al'ummar. Za ka iya saduwa da shugabanni da kungiyoyin al'umma, amma daya daga cikin mafi ingancin hanyoyi na sanin al'amuran rigakafi ita ce kai tsaye daga su masu renon.