Yadda ake dabbaka tsarin amfani da kwalbar allura da ake amfani da ita har tsawon lokaci
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Isar da allurar rigakafi

    Yadda za a fayyace cancantar jaririn don rigakafi

    Gudanar da kayan aiki

    Amfani da Firji Masu Budewa ta Sama kuma masu kwando

    Sadarwa

    Abin da za a fada wa masu reno lokacin allurar rigakafi

    Isar da allurar rigakafi

    Bada allurar cikin tsoka

    Isar da allurar rigakafi

    Using a Safety Box

Abubuwan amfani

A wannan bidiyo, za muyi bitar Tsarin WHO na amfani da kwalbar rigakafi na tsawon lokaci (ko MDVP) da kuma yadda wannan tsari ke shafar shawarwari game da ko a ajiye - da lokacin da za a yi amfani da - budaddun kwalaben alluran da aka yarda a yi mafani da su na tsawon lokaci.