Abin da ya wajaba ma'aikatan lafiya su yi don kula da kayan samar da sanyi
Gudanar da kayan aiki
Amfani da Firji Masu Budewa ta Sama kuma masu kwando
Kayan samar da sanyi
Kulawa da tsarin hasken rana
Kayan samar da sanyi
Yadda ake duba vaccine vial monitor (VVM)
Kayan samar da sanyi
Kukawa da firijin aiki da kananzir
Abubuwan amfani
Idan ma'aikatarku tana da firji mai aiki da makamashin gas, yana da kyau ka tabbata koda yaushe ana kulawa da shi kuma yana da isasshen mai da zai yi aiki sosai. Idan firjin ba ya aiki sosai, alluran rigakafi suna cikin hatsari.