Yadda ake karanta na'urar lura da yanayin sanyi ta LogTag
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Duk lokacin da za'ayi jigilar rigakafi ko adana shi a wuraren kiwon lafiya, dole ne a kiyaye shi a madaidaicin yanayi. Hanya kadai da za a san cewa an ajiye allurar rigakafi a yanayin da ya dace shine a duba tare da daukar yanayin firji sau biyu kowace rana.