How to Talk About Potential Adverse Events
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Sadarwa

    Abin da za a fada wa masu reno lokacin allurar rigakafi

    Surveillance

    Conducting an AEFI Investigation

    Surveillance

    Support and Respond to an AEFI Causality Assessment

    Surveillance

    Yadda ake amfani da jerin sunaye

    Surveillance

    Yadda ake rahoton AEFIs

Abubuwan amfani

Yayin da masu reno suka zo wurin aikin rigakafi, za su iya samun damuwa akan wane tasiri alluran rigakafin za su yi kan yaronsu. A wannan bidiyo, za mu kalli yadda za a bada tabbaci ga masu reno ta hanyar yin bayanin matsalolin da za a tsammata, a umarce su kan abin da za su yi idan wadannan matsaloli suka faru, sannan a ankarar da su go al'amuran koma-baya da za su bukaci kulawar asibiti.