Amfani da Firji Masu Budewa ta Sama kuma masu kwando
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Duk irin nau'in firjin da ke cibiyar kiwon lafiyarku, yana da muhimmanci a san yadda ake shirya alluran rigakafi, ruwan hadinsu, da kuma sinki-sinkin ruwa don ajiye su a yanayin da ya dace.