Horaswar Bidiyo ga Kwararru a aikin Rigakafi

Koyo kowane lokaci, kuma akan kowace na'ura.

  • Dole in faɗi cewa na sami ƙarin nutsuwa a aikina bayan na kalli bidiyon IA Watch.

    Ƙwararren EPI a Najeriya

  • Na faɗaɗa ilimi na kan ayyukan da dabarun rigakafi, kuma na sha amfani da gajerun bidiyon yayin haraswar kan aiki ta ma'aikatan lafiya.

    Ƙwararren EPI a ƙasar Saliyo

  • IA Watch ya ba ni mamaki. An yi bayanin tsarukan EPI masu matuƙar muhimmanci cikin sauƙi. Ya ba ni damar fahimtar abubuwa da matuƙar sauƙi

    Ƙwararren EPI a Jamhuriyar Congo

Kayan aikin COVID-19

Horaswa daga ƙwararrun fannin kiwon lafiya na duniya don aiki cikin kariya lokacin COVID-19.

Kara Sani
Bi Mu ta WhatsApp

Tura sakon waya “join” ta hanyar WhatsApp zuwa +255 765 578 712 don a kara ka a jerin masu karbar sako na IA Watch da kuma samun sako a kan lokaci

shiga yanzu