Cike fom din binciken al'amarin kebabbiyar cuta
 
Related Videos
Resources

Daidaiton wata-wata na kawo rahoton cututtukan da ake iya karewa da allurar rigakafi abubuwa ne masu muhimmanci ga binciken dubawa da ake yi, sai dai kuma wasu cututtukan da ake iya karewa da allurar rigakafi za su bukaci kulawar nan take.