Shirya alluran rigakafi A cikin kowane irin firji
 
Related Videos
Resources

An shirya ajiye maganin rigakafi cikin firiji don rike wa tsakanin 2ºC da 8ºC, amma bai isa ya rike yanayin ciki ba a wannan iyaka. Dole ne a shirya alluran rigakafi a cikin firji ta yadda za a tabbatar cewa ba a bar su a yanayin sanyi ko zafi da zai lalata su ba ko kuma wasu yanayin masu illa.