Abin da za a yi lokacin da firjin allurar rigakafi ya lalace
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Tsara Aiki

    Yadda za a samar da inventory

    Kayan samar da sanyi

    Kukawa da firijin aiki da kananzir

    Kayan samar da sanyi

    Yadda ake cire kankara tare da gogecikin firji na allurar rigakafi

    Kayan samar da sanyi

    Abin da za a yi yayin da yanayin firji ya hau da yawa ko ya yi karanci?

    Kayan samar da sanyi

    Ajiye kulawa da bayanan gyara

Abubuwan amfani

Wasu lokutan, duk da irin kokarinka, firjin allurar rigakafi kan lalace, inda alluran rigakafi kan fada cikin hatsari. Idan haka ta faru, za ka so sanin matakan da za ka dauka.